Tsohon Sanata Kuma Dattijon asa Ya Riga Mu Gidan Gaskiya a Jihar Kano
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al'amuran yau da kullum Jihar Kano - Tsohon sanata a jamhuriya ta biyu kuma gogaggen dan jarida, Sidi Ali, ya rasu da yammacin ranar Alhamis yana da shekaru 86 a jihar Kano.